An sami fashewar wani abu a tashar jiragen ruwa ta Jidda
An sami fashewar wani abu a cikin wani jirgin ruwa dab da tashar jiragen ruwa dake kusa da birnin Jidda na kasar Saudiyya a ranar Litinin.
Kananan Labarai
An sami fashewar wani abu a cikin wani jirgin ruwa dab da tashar jiragen ruwa dake kusa da birnin Jidda na kasar Saudiyya a ranar Litinin.
JIBWIS), Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya ce duk da kalubalen tsaro da Najeriya ke fuskanta, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya fi shugabannin baya.
Kungiyar Injiniyoyi ta kasa (NSE) reshen Jihar Edo, ta yi kira ga mambobin kungiyarta da su hada hannu wurin yaki da Injiniyoyin bogi a fannin nasu da
Ana zargin kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ta kashe akalla mutum 27 a wani mummunan hari da ta kai kauyen Tormour a yankin Diffa na ja
Gwamnatin Tarayya ta ce ta shirya tsaf domin kubutar da daliban Makarantar Sakandaren GSSS Kankara da ’yan bindiga suka kai wa hari ranar Juma’a da da