’Yan Boko Haram sun kai hari wani gari a Borno, sun yi kiran Sallah
A ranar Asabar wasu masu tayar da kayar baya cikin ayarin motoci sun kai hari kan wani kauye da ke da ’yar gajeruwar tazara tsakaninsa da garin Askira
Kananan Labarai
A ranar Asabar wasu masu tayar da kayar baya cikin ayarin motoci sun kai hari kan wani kauye da ke da ’yar gajeruwar tazara tsakaninsa da garin Askira
Kimanin sa’a 48 bayan harin ’yan bindiga a Makarantar Sakandaren Kimiyya da ke Kankara (GSSS Kankara), Jihar Katsina, har yanzu ba a san inda dalibai
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta gina wa malaman makarantun firamare da na sakandare gidaje 5,000 a jihar.
Gwamnan jihar Legas, Babajide, Sanwo-Olu ya kamu da cutar Coronavirus wacce aka fi sani da COVID-19.
A ranar Asabar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kai ziyara zuwa garin Dambatta na Karamar Hukumar Dambatta ta jihar, inda ya jajanta wa