Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Kano ya bukaci a daga darajar Rediyo Najeriya Kaduna

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira da gwamnati da masu hannu da shuni da su bayar da gudunmawa wurin bunkasa gidan rediyon Najeriya Kadun

’Yan majalisa ba su da hurumin gayyatar Buhari – Malami

A cewarsa, kundin dokokin Najeriya ya ba ofishin shugaban cikakkiyar dama ta adana bayanan tsaro na sirri ba tare da bayyana su ga kowa ba.

Mahara sun yi garkuwa da mai gari da karin mutum 9 a Katsina

’Yan sanda a jihar Katsina sun tabbatar da harin ’yan bindiga a kauyen Gamji na Sabuwa dake jihar inda suka sace akalla mutum 10.

Kotu ta ba da belin mai luwadi da karamin yaro a Kano

Kotu ta ba da belin mutumin da ake zargi da yin luwadi da karamin yaro mai shekara bakwai. Matashi mai shekara 47 da ake zargi da yin lalata da karami

An yi wa mata 200 fyade a Kebbi

Akalla mutum 200 ne aka yi wa fyade a watanni 10 na farkon shekarar 2020 a Jihar Kebbi. Shugabar Zaki’s Gem Support Foundation, Nafisa Abubakar Zaki c