Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da Dan Majalisar Dokokin Taraba

’Yan bindiga sun yi wa Barista Bashir dirar mikiya suna barin wuta sannan suka dauke shi

Buhari ya kori Shugaban Hukumar Samar da Ayyuka

Ya umarci a nada Darakta-Janar na riko da zai shugabanci hukumar ta NDE

#EndSARS: An kama mutanen da suka kona wata Sakatariya a Legas

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta yi holin wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan jihar. Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar, Hak

Jami’ar Amurka Ta Ba Ganduje Hakuri kan nada shi farfesa

Jami’ar East Carolina ta kasar Amurka ta bayyana takaicinta bisa matsayin farfesa da wani ma’aikacinta ya ba Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, ba da izi

Yawan Mutanen Najeriya yanzu ya kai miliyan 206 – NPC

Hukumar Kidaya ta Kasa NPC ta ce a yanzu kiyasi ya nuna yawan al’ummar Najeriya ya kai kimanin miliyan dari biyu da shida. Shugaban Hukumar na Kasa, N