Dakarun Najeriya sun kashe ’yan Boko Haram a Borno
’Yan Boko Haram hudu sun gamu da ajalinsu a hannun dakarun sojin Najeriya a kauyen Margummari da ke Jihar Borno. Dakarun Bataliya ta 22 da hadin gwiwa
Kananan Labarai
’Yan Boko Haram hudu sun gamu da ajalinsu a hannun dakarun sojin Najeriya a kauyen Margummari da ke Jihar Borno. Dakarun Bataliya ta 22 da hadin gwiwa
Indiya sun tsaya cik bayan manoman kasar sun fara yajin aiki domin nuna kin amincewar su da wasu dokoki da suka ce na ci musu tuwo a kwarya.
Malam Kabiru Yusuf ya zama sabon shugaban kungiyar NPAN.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya shafe tsawon ranar Litinin yana rabon kayan tallafi a garuruwan Ngoshe, Warabe da Pulka na Karamar Hukum
Wata tsohuwa mai kimanin shekaru 90 ta zama mutum ta farko da ta fara amfani da rigakafin COVID-19 ta kamfanin Pfizer-BioNTech.