Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda korarren direba ya hada baki aka sace matar mai gidansa

An kama wani direba mai suna Tigidam Bright  bisa zargin sa da hadin baki wajen sace matar mai gidansa,

Gwamnati ta fara biyan ’yan ga-ruwa da direbobi tallafi

Tallafin shiri ne rage wa masu kananan sana’o’i radadin annobar COVID-19

An gwangwaje zawarawa da tallafin shinkafa da tsabar kudi

Wasu mata zaurauwa sun amfana da tallafin buhunan shinkafa da tsabar kudi don rage musu radadin talaucin da suke ciki sakamakon kullen COVID-19 a gari

An harbe jagoran ’yan fashi an cafke ragowar a musayar wuta

An bundige jagoran wani gungun ’yan fashi tare da cafke ragowar a yayin da suke aikata fashi a yankin Ubiaja na Karamar Hukumar Esan ta kudu a Jiha Ed

Zamfara: ’Yan bindiga sun kashe mutum 4 a Talata Mafara

’Yan bindigar sun kashe mutum hudu sun jikkata wasu da dama a Zamfara