Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda za a magance matsalar tsaro a kasashen Musulmi

Wakilan da suka halarci taron Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmit Duniya (OIC) sun ce dole kasashen su hada kai tare da yin aiki da juna kafin su sam

’Yan bindiga sun kashe mutum 2, suka sace mutum 10

‘Yan bindigar sun tsayar da wata mota kirar bas inda suka yi garkuwa da mutane 10.

Mutum 11 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Wani mummunan hatsarin mota a garin Kwanar Garko na karamar hukumar Garko ta jihar Kano ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 11.

An kafa harsashin ginin kasuwar zamani a Patiskum

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya kafa ginin harsashen sabuwar kasuwar zamani a garin Potiskum.

Shekarau ya kalubalanci Buhari kan kin sauke manyan Hafsoshin Tsaro

Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya a zauren Majalisar Dattawa, Ibrahim Shekarau, ya kalubalanci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan kin sallamar Manya