Manoma sun bukaci gwamnati ta biya diyyar takwarorinsu da aka kashe a Borno
Kungiyar Manoma ta Kasa (AFAN) ta bukaci gwamnati ta biya diyyar rayukan takwarorinsu kusan mutum 100 da aka kashe a jihar Borno a karshen makon da ya
Kananan Labarai
Kungiyar Manoma ta Kasa (AFAN) ta bukaci gwamnati ta biya diyyar rayukan takwarorinsu kusan mutum 100 da aka kashe a jihar Borno a karshen makon da ya
Wata Kungiyar Matan Arewa mai suna Jam’iyyar Matan Arewa (JMA), ta sanar cewa galibi mata a yankin su na fuskantar matsaloli wajen samun tallafin kudi
Muna kira gare su da su guji ayyukan satar mutane, fashi da makami da duk wani nau’in laifuka.
‘Yan bindigar sun kai farmaki kauyen Daja da zummar neman wani mutum amma suka yi rashin sa’a basu same shi ba.
Wasu ‘yan daba da ba a san ko su wane ne ba sun hallaka mataimakin kwamishinan ‘yan sandan Jihar Borno a jiharsa ta Kuros Riba.