Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da kansila a Edo

Bayan yin garkuwa da Kansilan an gano cewa an yi garkuwa da wani malamin makaranta a wajen.

An kashe ’yan bindiga 5, an ceto mutum 9 a Kaduna

Samuel Aruwan, wanda shi ne kwamishinan tsaron cikin gida, shi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Ma’aikatan filin jirgin saman London sun fara yajin aiki

Ma’aikatan filin jirgin saman Heathrow dake birnin London sun tsunduma wani yajin aikin sa’o’i 24 ranar Talata saboda yanke musu albashi.

Karin haraji ya sa direbobin manyan motoci zanga-zanga a Bayelsa

Karin harajin ya janyo direbobin rufe wasu manyan hanyoyin shiga babban birnin jihar.

Kotu ta ba da belin mutumin da ‘ya yi ‘garkuwa’ da ’yar cikin sa

Kotun ta ba da belin mutumin da ake zargi, sannan aka dage zama zuwa wani lokaci.