Masarautar Rano ta dakatar da dagattai kan ‘satar tallafin COVID-19’
Masarautar Rano da ke jihar Kano ta dakatar da wasu Dagattai bisa zarginsu da aikata halin bera a kan kayan tallafin COVID-19.
Kananan Labarai
Masarautar Rano da ke jihar Kano ta dakatar da wasu Dagattai bisa zarginsu da aikata halin bera a kan kayan tallafin COVID-19.
Majalisar ta ce ta amince wa gwamnan jihar ciyo bashin 20bn ne duba da yadda tattalin arziki ya tabarbare.
Gidajen mai da shaguna da dama sun kone kurmus yayin da tankar mai ta kama da wuta.
Kasar Saudiyya ta yi tir da harin Kungiyar Boko Haram a jihar Borno, wanda ya sabbaba asarar rayukan mutane da dama da jikkata wasu da ba su ji ba, ba
‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan bindiga 40 da suka tare hanyar Kaduna zuwa Zariya.