Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kisan Manoma: Dabararka ta gaza —Majalisa ga Buhari

Marasa Rinjaye a Majalisar Tarayya sun shawarci Buhari ya sauya salon yaki da Boko Haram.

Boko Haram ta kone garin Kareto, ta kashe mutm 13 a Damboa

Maharan Boko Haram sun kai farmaki tare da kashe masu sana’ar saran itace a Borno.

Yadda ’yan sanda ke ‘garkuwa da mutane’ a Kano’

Ana zargin jami’an ’yan Sanda da hada baki suna tsare mutane musamman Fulani suna kwace musu kudade a Jihar Kano. Zargin na fitowa ne daga wasu daga c

’Yan Arewa ku kare kanku daga ’yan ta’adda —CNG

CNG ta sake kira ga jama’ar Arewa da su tashi su kare kansu daga ’yan ta’adda.

Kisan Zabarmari: Tambuwal da Zulum za su yi aiki don gano mamata

Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa tare da yin jaje a kan kisan gillar da maharan Boko Haram suka yi wa wasu ’yan Jihar S