Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta umurci ’yan sanda su biya shi N1m saboda tsare shi ba bisa ka’ida ba

Kotun ta ce tsare shin take hakkinsa na dan Adam.

Koriya ta Kudu za ta gina tashar wutar lantarki daga hasken rana ta $12.5m a Najeriya

Kasar ta ce ta kirkiro aikin ne don magance matsalar lantarki, musamman a karkara.

’Yan bindiga sun tare hanya a Zamfara, sun kone matafiya 6 a cikin mota

Maharan sun kuma banka wa wasu motocin wuta da fasinjoji a ciki.

Babu hikima a hana ‘yan Najeriya shiga Birtaniya —Lai Mohammed

Ministan ya ce babu adalci da hikima ga hana ‘yan Najeriya shiga Birtaniya

Malaman sakandare 3 sun rasu a hatsarin mota a Abuja

Hatsarin motar ya yi ajalin malaman uku da ke koyarwa a makaranta daya