Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun bindige mutum 3 a Binuwai

Rundunar Operation Whirl Stroke (OPWS) ta Sojin Najeriya ta bindige mutum uku a wani samame da ta kai a Jihar Binuwai. Hakan na zuwa ne bayan wasau ja

An sace tsohon Shugaban Karamar Hukuma a Taraba

’Yan bindigar neman Naira miliyan 30 a kan mutum ukun da suka yi garkuwa da su.

Matsalar tsaro za ku tunkara ba ‘Black Friday’ ba —Shehu Sani ga Hisbah

“Kamata ya yi ku maida hankali wajen kawo karshen matsalar tsaro a arewa, in ji Shehu Sani.

An cafke barayin jariri mai kwanaki 3 a Kaduna

Kwanaki uku da haihuwar jaririn suka hada baki suka sace shi, cewar mahaifiyar Jaririn mai suna Bilkisu.

Mutum 9 sun shiga hannu kan kisan Shugaban APC na Nasarawa

An kama wasu mutum 9 da ake zargin suna da hannu wajen kashe shugaban APC na jihar Nasarawa.