Kananan Labarai

Kananan Labarai

Akwai alamun ASUU za ta janye yajin aiki

Gwamnatin tarayya ta amince zata jiya ASUU 70bn don biyan alawus-alawus.

’Yan bindiga sun sha da kyar a hanyar Kaduna-Abuja

Sojoji sun ragargaji masu garkuwa da mutane a hanyar Kaduna-Abuja

Sojoji sun cafke ’yan kungiyar asiri da ’yan fashi 33 a Filato

Sojoji a Jihar Filato sun damke wasu da ake zargin ’yan kungiyar asiri ne da kuma ’yan fashi kimanin su 33 yayin a garin Jos. Yayin da yake gabatar da

’Yan sanda sun harbe ’yan fashi, sun cafke wasu 8

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun harbe ’yan fashi biyu suka kuma kama wasu ’yan fashin guda takwas. Kakakin rundunar, SP Odi

Hisbah ta hana ‘Black Friday’ a Kano

Hisbah a Jihar Kano ta nemi a daina talla da sunan ‘Black Friday’.