Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shari’ar Batanci: An jibge jami’an tsaro a kotu

Kotu na sauraron daukaka karar wadanda aka yanke wa hukunci a Kano.

’Yan jarida za su karrama fitattun ’yan Najeriya 7 a Kano

Wakilan Kungiyar ’Yan Jarida ta Kasa reshen jihar Kano, ta shirya wani babban taro domin karrama wasu fitattun ’yan Najeriya bisa la’akari da gudunmuw

An yi garkuwa da iyalan dogarin Atiku

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta ce ’yan bindiga sun yi garkuwa da mata da kuma dan jami’inta da ke tsaron tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku

Karatu a Faransa: Ganduje ya umarnci a sa ido kan tallafin dalibai

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya umarci hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta jihar ta sanya ido kan yadda tsarin biyan kudaden t

Kwastam ta kama kayan gwanjo da kwayoyin N20m a Kano

Hukumar Kwastam ta kama wasu kayan gwanjo da kwayoyi da aka shigo da su ta barauniyar hanya Jihar Kano. Shugaban Kwamitin Kar-ta-kwana na yaki da Fasa