Kananan Labarai

Kananan Labarai

An cafke ’yan uwa da jaka 49 na tabar Wiwi a Kano

“Mahaifina ya kai shekara 20 yana dillacin tabar wiwi”, cewar matashin da ‘yan sanda suka cafke.

Gidajen burodi sun shiga yajin aiki a Filato

Masu sana’ar sayar da shayi da sun rufe wuraren sana’ar tasu saboda karancin burodi.

Ganduje zai dauke Gidan Zoo daga Kano

Gwamnatin Jihar Kano za ta sauya wa gidan ajiye namun daji (Gidan Zoo) na jihar matsuguni daga cikin garin Kano zuwa wani wuri na daban. Kwamishinan R

Ministoci 9 sun halarci zaman Majalisar Zartarwa

A yanzu haka Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar zaman Majalisar Zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke babban birnin Tarayya Abuj

An dawo da kayan tallafin COVID-19 da aka yi warwaso a Filato

Wasu daga cikin mutanen da suka yi warwason kayan abinci na tallafin COVID-19 a Jihar Filato a yayin zanga-zangar #EndSARS, sun dawo da kayan da suka