Kananan Labarai

Kananan Labarai

Direba ya cika bujensa da iska bayan kashe wata mata a titi

Rashin dubawa yadda ya kamata yayin tsallaka titi ya jawo wata mata ta rasa ranta a jihar Anambra.

Kotu ta daure ma’aikacin banki shekaru 17

Wata Babbar Kotu a jihar Kano ta yanke wa wani ma’aikacin banki mai suna Rabi’u Hassan Dawaki, hukuncin daurin shekaru 17 a gidan kurkuku bisa aikata

Za a fara rushe gine-ginen da basa kan ka’ida a Kano

Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin kar ta kwana da zai yi aikin rushe duk wasu gine-gine da aka tsayar ba bisa ka’ida ba a fadin jihar. Sakata

Dan sanda ya harbe dan Acaba kan N50

Naira 50 ta zama sanadin rasa rayuwar wani dan Achaba a hannun dan sanda a jihar Oyo.

Amaechi ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan lalacewar jirgin kasa

Mista Rotimi Amechi ya roki afuwar ‘yan Najeriya game da lalacewar jiragen.