Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ganduje zai dauki malamai 2000 aiki a Kano

Shirin daukar malamai zai taimaka wurin bunkasa ilimin yara mata

Satar waya ya jawo wa matashi hukuncin bulala a kotu

Wata kotun majistare dake zamanta a garin Kaduna ta yanke wa bakanike hukuncin bulala 15 saboda samun sa da laifin satar wayar kirar iPhone

Marainiyar da magidanta 7 suka lalata na neman hakkinta

Mahaifiyar yarinyar ta nemi a bi mata hakkin ‘yarta mai shekaru 12 bisa zargin wasu magidanta 7 da yi mata fyade.

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Gombe

Mambobin Majalisar Dokokin Jiihar Gombe sun tsige shugabansu, Abubakar Sadiq Kurba daga kan mukaminsa.

Gwamnati ta bukaci a kara kaimi wurin yaki da safarar mutane

Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar mutane ta Najeriya ta kama mutum 4,215.