Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kara wa ‘yan sandan da aka kashe a zanga-zangar #EndSARS matsayi

Ya ce karin girman wata hanya ce ta yabawa irin sadaukarwar su wajen hidimtawa kasa lokacin da suke raye.

COVID-19: Gidauniyar TY Danjuma ta raba tallafin N107m a Neja

Jihar Neja ta samu tallafin kayan abinci da na kariyar COVID-19 na Naira miliyan 107

Jami’an Hisbah sun samu horo kan damben Karate a Kano

“Dole jami’anmu su rika samun horo tunda ba makami suke rikewa ba”, inji Kwamandan Hisbah.

Za a sa kafar wando da masu taimakon ’yan bindiga

Yin garkuwa da mutane ya zama babbar matsala a kasar nan musamman a yankin Arewa.

An sace dan uwan Ministan Noma Sabo Nanono

Wasu ’yan bindiga da ba a san daga inda suka fito ba sun sace wani dan uwan Ministan Noma na Najeriya, Alhaji Sabo Nanono, a daren Lahadi. Maharan sun