Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dan shekara 50 ya yi wa ‘yar shekara 6 fyade a Kaduna

An samu wani dattijo mai shekaru 50 da ya yi wa wata karamar yarinya ’yar makotansa mai shekaru 6 fyade a Hayin Danmasani da ke unguwar Rigasa a Karam

Yajin Aiki: Ministan Kwadago ya shawarci mambobin ASUU

Ministan Kwadagon Najeriya, Chris Ngige, ya shawarci Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) da su karbi tayin da Gwamnatin Tarayya ta yi musu su janye yajin a

An yi garkuwa da malamin Jami’ar ABU

An yi garkuwa da malamin a cikin jami’ar kwana biyu bayan dalibai tara sun kubuta

Za mu yi amfani da bindiga a zaben cike gurbi —’Yan sanda

Domin kawo tsaro da magance tashin-tashina ‘yan sanda zasu yi amfani da bindigogi a cewar Kwamishinan ‘yan sandan jihar.

Lakcara da ’ya’yansa sun kubuta daga masu garkuwa

Kwanaki tara da yin garkuwa da wani lakcara da yaransa biyu a Zariya, an sako su inda suka shaki iskar ‘yanci.