Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gano karin gawarwaki 13 na mutanen da hatsarin kwalekwalen Bagwai ya ci

Kawo yanzu mutum 42 suka rasu a hatsarin kwalekwalen da ya ritsa da daliban Islamiyya a harsu ta zuwa taron Mauludi

Likitoci sun yi wa yara 65 kaciya kyauta a Zariya

Kungiyar ta kuma ce za ta yi wa mutum 200 tiyata kyauta.

An tsinci gawar yara 8 a cikin tsohuwar mota a Legas

Rahotanni sun ce yaran sun mutu ne bayan kulle kansu lokacin da suke wasa a ciki.

Tsohon Minista, Bunu Sheriff, ya rasu

Ya taba zama Minista a ma’aikatu daban-daban zamanin mulkin Babangida.

Buhari ya bai wa ’yan Neja Delta 123,000 aikin tallafi

Masu amfana da tallafin sun fito ne daga kananan hukumomin yankin karkashin shirin daukar kananan ma’aikatan wucin gadi 1,000 a kowace karamar h