Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zulum: Babu harin da aka kai wa Gwamnan Borno

Hadimin gwamna Zulum ya musanta rade-radin da ake na an kai wa gwamnan hari a karshen makon da ya gabata.

An cafke masu garkuwa da mutane a Edo

Bayan ware kwanaki bakwai da rundunar soji ta yi a jihar Edo don farautar masu garkuwa da mutane, kwaliyya ta fara biyan kudin sabulu.

An dakatar da kwamandan Hisbah da ake zargi da karkatar da tallafin COVID-19 a Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta dakatar da Kwamandan hukumar na Karamar Hukumar Dala bisa zargin da karkatar da kayan tallafin COVID-19.

Limami da mutum 17 ne ’yan bindiga suka sace a Zamfara —’Yan sanda

’Yan bindiga na ci gaba da tsare wani limami da mamunsa da suka yi sace a masallacin Juma’a.

Buhari ya yi Allah-wadai da kisan shugaban APC na jihar Nasarawa

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin.