Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kai hari gidan dan majalisa sun dauke mutum 2 a Katsina

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari gidan dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Kusada, Kankiya da Ingawa

Farashin kilon kifi ya yi tashin gwauron zabi a Kano

“Yanzu haka daga lokacin Corona an kara mana kusan naira 1050 zuwa 1100 kan kowane buhu, abincinma ko da kudinka ba ya samuwa ta dadin rai.̶

An sace Shugaban APC na Jihar Nasarawa

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Nasarawa, Mista Philip Tataru Shekwo. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar,

DAF ta kashe mutum 4 a wani hadari

Hadarin mota ya lakume rayukan mutane hudu, yayin da biyu suka jikkata.

Mahara sun kashe shugaban dalibai a Kaduna

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi sanadin ajalin shugaban kungiyar daliban Rigasa a jihar Kaduna.