Kananan Labarai

Kananan Labarai

An dakatar da Kwamandan Hisbah kan karkatar da kayan tallafi

Ana zargin kwamandan na Hisbah ya karkatar da kayan tallafin COVID-19

An kama mutanen da ‘suka ci balangun gawar ‘Yan sanda’

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Oyo ta damke mutanen da ake zargin sun yanki naman gawar ‘yan sanda suka cinye a lokacin zanga-zangar #EndSARS.

An ware kwanaki 7 don farautar ‘yan ta’adda a Edo

Rundunar soji a jihar Edo ta ware kwanaki bakwai domin farauta ‘yan ta’addar da suka addabi jihar.

’Yan sandan da aka yi garkuwa da su a Katsina sun kubuta

Hafsoshin ’Yan sanda 12 da aka yi garkuwa da su a titin Kankara zuwa Sheme a Jihar Katsina mako biyu da suka gabata sun kubuta kamar yadda wata majiya

An sace Shugaban Karamar Hukuma da wasu mutum 13 a Edo

Kin dawowar ‘yan sanda bakin aiki bayan zanga-zangar #EndSARS ya sa bata-gari cin karensu ba babbaka a Jihar Edo.