Kananan Labarai

Kananan Labarai

Da zarar an janye yajin aiki za a rubuta jarabawa —ASUU

Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU), ta yi kira da dalibai ’yan aji uku da ajin karshe a jami’o’i da su himmatu da yin bita a gida ba tare da sun kosa ba.

Jiragen yaki sun kashe ’yan bindiga 17 a Katsina

Jiragen Rundunar Sojin Sata ta Najeriya sun kashe ’yan bindiga 17 tare da tarwatsa sansanoninsu a Dajin Dunya na Jihar Katsina. Jami’in Yada Labaran R

’Yan bindiga: Gwamnatin Kaduna ta ziyarci kauyukan hanyar Abuja

Hadin guiwar Jami’an tsaro da gwamnatin Kaduna sun ziyarci wasu kauyuka da ke hanyar Kaduna zuwa Abuja.

An mika wa Masu Zaben Sarkin Zazzau takardar tuhuma

Ma’aikatar Kananan Hukumomi da Masarautu ta Jihar Kaduna ta ba Masu Zaben Sarki hudu daga cikin biyar takardar tuhuma (Query) kan rashin halartar taro

Hukumomin yaki da rashawa su sa ido a kan bankunan —Lawan

Majalisar Dattawa ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta yi amfani da fasahar zamani wurin tattara kudaden haraji da dakile karkatar da kudaden gwamnati. Shug