Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun ceto mutum 100 daga kangin bauta  —Masari

Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta ceto fiye da mutum 100 daga kangin bauta cikinsu har da kananan yara da aka kai almajiranci a wurare daban-daban ciki

’Yan Kasuwar Sabon Gari sun maka Ganduje a Kotu

’Yan Kasuwar na zargin gwamnan da tashinsu da karfin tsiya daga shagunansu

Kotu ta sa ’yan sanda su biya matashi diyyar Naira miliyan uku

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci DPO din ofishin ’yan sanda da ke unguwar Kuntau a Jihar da wadansu ’yan sanda biyu su biya wani matashi diyy

Jonathan jajirtaccen mutum ne, inji Buhari

Shugaba Buhari ya yaba kyawawan dabi’un Jonathan a matsayin Shugaba da kuma wakili

Na kashe mutum 10 —Dan kungiyar asiri

Dan kungiyar asirin ya bayyana yadda ya aikata kisa.