Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum biyu sun mutu a rijiya a Kano

Hausawa sun ce ko babu ciwo idan ajali ya yi kira sai an tafi, rijiya ta yi sanadin rasa rayukan wasu a Kano.

An tsinci gawar shugaban tasha a bakin rafi

Shugaban tashar kananan motoci a jihar Akwa Ibom an tsinci gawarsa a bakin wani rafi.

Fitila ta kona jariri kwana daya da haihuwarsa

Wutar jikin wata fitila da ta fado wa wani jariri mai kwana daya a duniya ta yi sanadin konewarsa a fuska da kafafu a birnin Kalaba na jihar Kuros Rib

Masu garkuwa da ’yan uwa 5 a Abuja sun bukaci N30m

“Masu garkuwar sun bukaci kudi miliyan 30 a mtsayin kudin fansar ‘yan uwana”, cewar dan uwansu.

Ethiopia ta kwashe mana farafesoshi sama da 200 – ASUU

Shugaban Kungiyar ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, ya koka cewar kasar Ethiopia da Jami’oin kudi sun fara kwashe musu farfesoshi