Kananan Labarai

Kananan Labarai

An zargi Kwamandan Hisbah da karkatar da kayan tallafin COVID19 a Kano

Jami’an Hukumar Hisbah a Karamar Hukumar Dala dake jihar Kano sun zargi Kwamandan hukumar a yankin da karkatar da kayan tallafin COVID-19

Hatsarin mota ya lakume rayuka 11 a Kano da Kwara

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar akalla mutum bakwai saboda hatsarin mota a dab da shatale-talen Mundubawa dake kan titin Had

NDLEA ta kama Hodar iblis mai nauyin kilogram 12 a filin jirgin saman Abuja

Shi ne adadi mafi yawa na hodar iblis da NDLEA ta kama a filin jirgin a baya-bayan nan.

’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro uku a Kaduna

’Yan bindiga sun kashe jami’an Hukumar ’Yan Sintiri ta Jihar Kaduna (KADVIS) uku a Karamar Hukumar Chikun ta jihar. An bindige jami’an ne a kauyen Den

#EndSARS: Buratai ya yi fatali da rahoton CNN

Rundunar Soji Kasa ta ce cikin kwarewa dakarunta suka tunkari masu zanga-zangar #EndSARS a Lekki.