Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan kungiyar asiri sun hana Jihar Edo sakat

Matsalar tsaro na ci gaba da wanzuwa a sassan kasar nan, inda ‘yan kungiyar asiri ke cin karensu ba babbaka a Edo.

Satar yara a Kano: Kotu ta umarci a kamo wasu mutane

Rashin bayyanar wasu daga cikin wadanda ake zargi da satar wani yaro a Kano, wata babbar kotu a jihar ta ba da uamarnin cafko wasu.

Kano ta yi zarra wajen yaki da cin hanci a Najeriya —Ganduje

Hukumar yaki da cin hanci ta Kano ta fi dukkanin hukumomin yaki da cin hanci dake Najeriya a cewar Ganduje.

An fasa kotun da ke shari’ar nadin Sarkin Zazzau

Wasu da ba a san ko su waye ba sun fasa Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa Zariya. A daren Talata ne mutanen suka fasa ofishin Babban

Tsoffin kansiloli 69 sun sauya sheka zuwa PDP a Zamfara

Tsoffin Kansiloli 69 da sakatarorin kananan hukumomi 14 a jihar Zamfara sun yi kaura daga jam’iyyar APC zuwa PDP mai mulkin jihar.