Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yan bindiga sun sace mutum 8 a Edo

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sace mutum takwas a karamar hukumar Esan ta Kudu maso Gabas a jihar Edo. 

‘Kurkurar baki na dakika 30 na iya kashe kwayar COVID-19’

kuskure baki na tsawon dakika 30 na iya kare mutum daga kamuwa da cutar COVID-19.

An cafke ‘yan kungiyar asiri 54 a Akwa Ibom

A yayin rikicn ‘yan kungiyar asiri da ya barke a Akwa Ibom, ‘yan sanda sun cafke 54 daga cikinsu.

’Yan bindiga sun sace ’yan sanda 12 a hanyar Zamfara-Katsina

Mahara sun sace ’yan sanda 12 da ke aiki a Jihar Borno a hanyar Katsina zuwa Zamfara.

Za mu ci gaba da yajin aiki har sai bukatunmu sun biya – ASUU

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) shiyyar Owerri ta sha alwashin ci gaba da yajin aikin da ta shafe tsawon lokaci tana yi har sai bukatunsu sun