Kananan Labarai

Kananan Labarai

Boko Haram ta kai harin ba-zata a wasu rukunin gidaje a Borno

Maharan a da ake kyautata zaton ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kai  harin rokoki a kan Rukunin Gidajen 1,000 da ke Maidugurin, hedikwatar Jihar Borno

Gobara ta lalata amfanin gonar miliyan 24 a Yobe

Ana zargin gobarar ta tashi ne sakamakon taba sigari da yar a wata gona

’Yan bindiga sun kashe tsohon Kansila sun sace direbobin Dangote a Zariya

An kai harin ne a cikin dare yankin Dutsen Abba da ya yi kaurin suna da ayyukan masu garkuwa da mutane

Sanyi zai hana jiragen sama tashi a Arewacin Najeriya – NiMet

Hukumar ta ce tuni kurar ta hana jirage tashi a Nijar da Chadi.

Talauci zai kassara mu idan aka raba Najeriya —Osinbajo

Osinbajo ya gargadi wanda suke rajin son raba Najeriya.