Mummunan rikici ya kaure tsakanin makiyaya da manoma a Abuja
Akalla mutum uku ne suka jikkata a wani mummunan rikici da ya kaure tsakanin makiyaya da manoma mazauna Iddo, wata alkarya da ke Babban Birnin Tarayya
Kananan Labarai
Akalla mutum uku ne suka jikkata a wani mummunan rikici da ya kaure tsakanin makiyaya da manoma mazauna Iddo, wata alkarya da ke Babban Birnin Tarayya
Gwamnatin Kasar Saudiyya ta ce za ta daukin nauyin karatun dalibai 424 daga Najeriya domin karantanr kwasa-kwasai daban-daban a jami’o’in kasar. Wata
Kura ta lafa a unguwar Yar-Kuka dake yankin Sharada a cikin Kano bayan jami’an ‘yan sanda dake karkashin sun hallak matasa.
Hukumar jarabawa ta kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar 2020/2021 shiga makarantun Sakanadare Gwamnatin Taraya 110 a duk fadin kasar. Mukaddas
Rashin cire wasu kudi na haraji daga ma’aikatu da hukumomin gwamnati ya jawo wa FIRS tuhuma daga majalisa.