Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihohi biyar da ilimin mata ke ci baya a Arewa

Sarakuna sun nuna damuwarsu ka koma bayan ilimin yara mata a jihohi biyar na yankin.

Ni na bukaci a ba ni tallafin jaki —Matashi

Murtala Gwarmai, hadimin gwamnan Kano Abdullai Umar Ganduje, ya ba wa wani matashi Jaki a matsayin tallafi.

Ni kaina ‘yan sanda sun taba cin zarafi na – Gwamnan Ekiti

Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya ce shi kansa ya taba fuskantar cin zarafi daga jami’an ‘yan sanda lokacin da yake sake neman zabe a shekarar 201

Kano: Daliban JSS1 da SS1 sun koma makaranta

Kwamishinan ilimin jihar Muhammad Sunusi Kiru ne, ya bayyanawa cewa daliban su koma ranar 16 ga watan Nuwamba.

Motocin yaki kirar Najeriya sun inganta yaki da Boko Haram

Sojoji sun samu karin kuzarin murkushe ta’addancin Boko Haram, ISWAP da sauransu.