Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mata da miji sun gurfana a kotu kan datse sassan jikin gawa

An gurfanar da wasu ma’aurata a gaban Kotun Majistare ta Jihar Osun bisa zargin datse sassan jikin wata gawa.

Har yanzu ba mu cimma matsaya da gwamnati ba —ASUU

Tsawon watanni kusan takwas kenan gwamnatin tarayya da kungiyar malaman Jami’o’i ASUU sun kasa kawo karshen yajin-aikin da kungiyar ta shi

Ladi Bala ta zama sabuwar shugabar NAWOJ

Bayan gudanar da zabe a kungiyar mata ‘yan jarida a jihar Neja, Ladi Bala ta zama sabuwar shugabar kungiyar.

Ambaliyar ruwa: Mutane sun koka da halin ko in kula

Wanda ambaliyar ruwa ta afkawa a jihar Jigawa sun koka game da irin halin da suke ciki.

An kafa kungiyar ’yan jaridar intanet a Kano

An kafa kungiyar ‘yan jaridu da za ta rika lura da kafafen watsa labarai na yanar-gizo.