Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun sace lakcara da yara 2 a Zariya

Wasu ’yan bindiga a ranar Asabar sun kutsa rukunin gidajen malamai a Kwalejin Kimiya da Kere-kere ta Nuhu Bamalli da ke Zariya inda suka yi garkuwa da

Kauyuka 6 da suke rayuwa ba makarantar firamare a Yobe

Idan Allah Ya taimake su za mu yaki jahilci mu samu ilimi kamar kowa.

Sarkin Musulmi ya ce a duba sabon watan Rabi’ul sani

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya umarci al’ummar Musulmi da su fara dubar jinjirin watan Rabi’ul sani 1442AH da

Gidan tarihin Birtaniya ya ba da $4m don gina gidan tarihi a Edo

Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya ce gidan tarihi na Ingila ya bayar da gudunmuwar Dal miliyan hudu don gina gidan tarihi na Yammacin Afirka a jihar (EMO

Bakuwar cuta ta kashe mutum 20 a Binuwai

Karin mutum uku sun mutu ta dalilin bullar wata bakuwar cuta a Epeilo-Otukpa, Karamar Hukumar Ogbadibo ta Jihar Binuwai. Mutum 20 ke nan suka mutu sak