Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan aji dayan sakandare a Kano za su koma makaranta ran Litinin

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dukkanin daliban aji daya na babba da karamar sakandare su kamo makaranta daga ranar Litinin. Kwamishinan Ili

Gwamnan Abia ya ba ‘yan kwangilar Gwamnatin Tarayya wa’adi

Gwamnan Jihar Abia, Okezie Ikpeazu ya ba ‘yan kwangilar da Gwamnatin Tarayya ta ba aikin manyan titinan Enugu-Port Harcourt da Aba-Ikot Ekpene w

Najeriya ta kashe $6bn wurin shigo da alkama —Minista

Mininstan Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono ya ce, gwamnatin Najeriya ta kashe kimanin Dala biliyan shida wurin shigo da alkama daga kasashen waje dag

Mutum 18 sun mutu a nutsewar kwalekwale a Bauchi

Rundunar ’Yan Sandar Jihar Bauchi ta ce mutum 18 sun rasa rayuwarsu sakamakon nutsewar kwale-kwale a kogi Buji na karamar hukumar Itas Gadau ta jihar

Gobara ta tashi a kamfanin wutar lantarki na Jos

Gobara da tashi a ofishin Kamfanin rarraba wutar lantarki na Jos ranar Juma’a.