Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kara hutun jego zuwa wata 6 a Nasarawa

Jihar Nasarwa ta kara tsawon hutun jego ga ma’aikatanta mata daga wata hudu zuwa shida domin su samu damar shayar da jariransu nonan uwa. Kwamishinan

INEC ta dage zaben cike gurbi zuwa 5 ga Disamba

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta dage lokacin gudanar da zabukan cike gurbi a jihohi 11 zuwa ranar 5 ga watan Disamba, 2020. A zamanta da masu ruwa da t

An gurfanar da likita ya yi wa matar aure fyade a asibitinsa

An gurfanar da wani likita a jihar Adamawa a gaban kotu bisa zargin yi wa wata matar aure fyade.

Harin sojojin sama ya kashe ‘yan Boko Haram a dajin Sambisa

Rundunar Tsaro ta Operation Lafiya Dole ya karkashe ‘yan ta’addan Boko Haram da dama a maboyarsu dake Njima da Dure a dajin Sambisa

Hadimin Ganduje ya gwangwaje matasa da tallafin Jakuna

Mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara kan harkokin matasa, Murtala Gwarmai, ya gwangwaje wani matashi a jihar da tallafin jaki a ranar Alhamis. Gwarma