Kananan Labarai

Kananan Labarai

An hallaka hadimin mataimakin kakakin majalisa yana tsaka da shirin angwancewa

A jihar Ebonyi, wasu ‘yan bindiga sun hallaka daya daga cikin hadiman Mataimakin Kakakin Majalisar Dokoki ta Jihar, Hon. Obasi Odefa daidai lokacin da

Tsadar albasa ta tilasta gwamnan Akwa Ibom ba da umarnin fara nomanta a jihar

Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya umarci Ma’aikatar Aikin Gona ta Jihar da ta fara noma albasa a jihar.

An yankewa ‘yan fashi biyu hukuncin kisa a Ekiti

Wata babbar kotun jihar da ke zamanta a Ado-Ekiti babban birnin jihar Ekiti a ranar Laraba ta yankewa wasu mutane biyu hukuncin kisa

Giwaye na barazana ga noman abinci a Borno

Giwaye na neman zama barazana ga mutanen yankin Kala-Balge dake jihar Borno.

 Ana rokon ’yan sanda su dawo aiki a Legas

Bayan kare zanga-zangar #EndSARS an bukaci ‘yan sanda su koma bakin aikinsu a jihohin Legas da Ogun.