Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan matan da ke yunkurin ‘kashe gwamna’ sun gurfana a kotu

Ana zargin ’yan mata da harbin bindiga da neman kashe Gwamnan Osun, Gboyega Oyetola.

Ya kamata gwamnati ta karrama Ali Kwara

An gabatar da kuduri a gaban majalisar dokokin jihar Bauchi kan a karrama Ali Kwara.

Yadda aka gudanar da jana’izar Balarabe Musa

Babban yaron tsohon gwamnan ya ce za a yi jana’izar mahaifin nasu a masallacin Sultan Bello dake Kaduna.

Babu kotu ko caji ofis din da aka kai ni —Rahama Sadau

Rahama Sadau ta ce babu wata kotun Musulunci da ta yanke mata hukuncin dauri saboda batancin da wani ya yi a sanadiyyar hotunan da ta wallafa

An yi garkuwa da mashawarcin Gwamnan Sakkwato

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mashawarcin Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Tambuwal kan ayyukka namusamman, Honarabul Sa’idu Muhammad Gumburawa. Maharan