A shirye muke mu yi aiki tare da Joe Biden – Iran
Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani ya ce a shirye kasarsa take ta hada kai tare da yin aiki da zababben shugaban kasar Amurka, Joe Biden.
Kananan Labarai
Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani ya ce a shirye kasarsa take ta hada kai tare da yin aiki da zababben shugaban kasar Amurka, Joe Biden.
Jama’ar unguwar Kurmin Mashi a Kaduna sun wayi gari cikin alhini bayan da suka gano gawar wata yarinya mai shekara shida da ake zargin an yi wa fyade,
Mohammed Adamu ya ce rundunarsu na bukatar akalla Naira biliyan 24 da miliyan 800 duk shekara domin zuba wa ababen hawansu mai.
An kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram 987 a watan Oktoba a Kano.
Mahara sun yi awon gaba da dan uwan Mataimakin Gwamnan Edo.