Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda sun sace makamai

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyu da suka hada da wani Sufeto da Kurtu a harin da suka kai wani caji ofis a Karamar Hukumar Igueben, Jihar Edo. M

KAROTA za ta tara Naira biliyan 1 a 2021

Hukumar Sufuri ta Jihar (KAROTA) ta bayyana kudurinta na tara harajin Naira biliyan daya a shekarar 2021. Shugaban KAROTA, Bappa Babba Danagundi ne ya

Bakuwar cuta ta kashe mutum 17 a Benuwe

Akalla mutane 17 ne suka mutu sakamakon barkewar wata bakuwar cuta a karamar hukumar Okpeilo-Ogbadibo dake jihar Benuwe. Hakan na dauke ne cikin wata

Yadda motar Dangote ta yi ajalin mai tura baro

Hatsarin mota ya ritsa da wani matashi mai tura baro wanda motar kaya ta kamfanin Dangote ta yi sanadin ajalinsa. Wani ganau ya ce motar daukar kayan

CBN ya kalubalanci cire rubutun Ajami a kan Naira

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kalubalanci karar da wani lauya ya shigar yana neman a cire rubutun Ajami a kan takardar Naira. Cif Malcolm Omirhobo,