Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sanwo-olu zai soke biyan Tinubu da Fashola fansho

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da shirinsa na soke biyan fansho ga tsoffin gwamnonin jihar da mataimakansu. Sanwo-Olu, yayin gabatar

‘Ina da kwarin gwiwar mace za ta iya gadon Buhari a mulkin Najeriya’

Amina Mohammed ta kalubalanci mata kan su kara jajircewa wajen ganin sun karbi ragamar shugabancin Najeriya idan shugaba Muhammadu Buhari

Babban mai shiga tsakani na Falasdinu a sasantawa da Isra’ila ya rasu

Babban mai shiga tsakani a rikicin Falasdinawa da Isra’ila, Saeb Erekat ya rasu yana da shekaru 65 a duniya.

An bukaci diyya kan barnar da a ka yi wa ‘yan Arewa a Kudu

Gammayyar Kungiyoyin Matasan Arewacin Najeriya mai suna Coalition of Northern Group a harshen Ingilishi, ta bukaci diyya kan barna da a ka yi wa ̵

#EndSARS: ’Yan sanda sun ba ‘barayin’ makamai wa’adin kwana 7

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Edo ta ba da wa’adin kwanaki bakwai ga matasan da suka farfasa dakunan ajiyan kayan gwamnati suka saci kayan abinci da ma