Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dubai ta daure ’yan Najeriya 6 kan ‘daukar nauyin’ Boko Haram

An gurfanar da ’yan Najeriya shida a gaban wata kotu a birnin Dubai na Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) bisa zargin daukar nauyin kungiyar Boko Haram

Buhari ya umarci a shigar da masu yi wa kasa hidima shirin inshorar lafiya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya umarci Hukumar Dake Kula da Matasa Masu yi wa Kasa Hidima (NYSC) ta tabbatar da shigar da dukkan matasa masu hidimar

An ceto ‘yan mata 26 daga hannun masu garkuwa a Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da ceto wasu ‘yan mata 26 daga hannun masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.

A guji kokarin raba Najeriya – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso ya yi kira ga ‘yan Najeriya kan su mayar da hankulansu wajen abubuwan da za su hada kan kasa a maima

Mata gajiyayyu 18,000 za su amfana da tallafin rage radadin COVID-19

Ma’aikatar Harkokin Mata da hadin gwiwar Hukumar Yaki da Cuta Mai Karya Garkuwar Jiki ta Kasa (NACA) da sauran kungiyoyin ba da tallafi na duniya sun