Kananan Labarai

Kananan Labarai

HOTUNA: Gwamnatin Kano ta lalata barasar Naira miliyan 200

Gwamnatin Kano Jihar Kano ta lalata kwalaban giya guda 1,970,000 da darajarsu ta kai kusan Naira miliyan 200.

Batanci: Malaman Kano sun yaba da sauya sunan ‘France Road’

Alaramommi sun bukaci Gwamnatin Jihar Kano ta yanke hulda da kasar Faransa.

Gayyatar Rahama Sadau muka yi —’Yan sanda

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna a ranar Lahadi ta bayyana cewa ta gayyaci Rahama Sadau zuwa ofishinta ne amma ba tsare jarumar ta yi  ba kamar yadda

Taron fasahar sadarwa na Afirka na 2020 zai gudana a watan Nuwamba

Taron shekara-shekara na fasahar sadarwar zamani kan makomar nahiyar Afirka karo na uku zai gudana a ranar 19 ga watan Nuwamba 2020. Gagarumun taron,

Ta gutsure mazakutarsa bayan ya yi mata fyade

Wata mata mai suna Juaninta ’yar shekaru 24, ta gutsure mazakutar wani mutum wanda bayan ya yi mata fyade kuma ya nemi ta tsotsi gabansa. Lamarin ya f