Kananan Labarai

Kananan Labarai

MURIC ta bukaci a hukunta Rabaran saboda kaiwa Musulman Nsukka hari

MURIC ta yi kira da a gaggauta kamawa tare da gurfanar da Rabaran Fada Godfrey Igwebuike

Mun kashe N1.5bn wajen shirya jarrabawar 2020 —WAEC

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta ce ta kashe kimanin Naira biliyan daya da rabi wajen shirya jarrabawar kammala sakandire ta 2020

Kotu ta raba auren shekaru 12 saboda miji ya ki neman aiki yi

Wata kotun majistare dake zamanta a yankin Mapo a Ibadan babban birnin jihar Oyo ta raba auren shekaru 12 tsakanin wasu ma’aurata saboda mijin y

Daliban makarantar ‘yan sanda 4 sun shiga hannu bisa zargin safarar miyagun kwayoyi

NDLEA) ta tsare wasu dalibai su hudu ‘yan ajin karshe a Makarantar Horar da Jami’an ‘Yan Sanda ta Najeriya dake Wudil a jihar Kano.

Gwamnati na mana azaba da yunwa —Malaman Jami’a

ASUU na zargin an ki biyan su ne domin masta musu shiga tsarin albashi na IPPIS