Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bingida: Matawalle zai tube sarakunan Zamfara

Ya haramta wa sarakai da shugabannin kanana hukumomi kwana a wasu wurare.

Ku sa ido sosai kan ayyukan bata-gari a lokacin hunturu

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta ja hankalin jama’ar jihar su rika sanya idanu a kan bata-gari a lokacin hunturu. Kakakin rundunar, DSP Abdullahi

Abin da ya sa aikin gyaran hanya tafiyar hawainiya

Najeriya na bukatar Naira tiriliyan 6.26 domin kammala ayyukan manyan hanyoyi 711.

Za mu magance ainihin dalilin rikicin matasa —Gwamnoni

Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta yi ittifakin rage zaman banza tsakanin da rikicin matasa a dukkannin jihohi. Gwamnonin sun yi amannar cewa rashin

Za a fara neman man fetur a Tafkin Chadi

nan ba da jimawa ba Gwamnatin Tarayya za ta fara neman mai a yankin tafkin Chadi.