Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihar Katsina ta kashe N175.5m wajen gyaran filayen wasanni 

Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta kashe zunzurutun kudi har Naira miliyan 175.5 wajen gyara filayen wasanni guda biyu a jihar.

Dalibi ya gurfana gaban kotu bisa zargin garkuwa da budurwarsa

Wani dalibi mai kimanin shekaru 20 da haihuwa ya gurfana a gaban wata kotun yanki dake zamanta a Karu, Babban Birnin Tarayya Abuja bisa zargin garkuwa

Gobara ta tashi a ma’adanar tankokin man Oando

Ma’ajiyar tankokin mai na kamfanin Oando da ke unguwar Ijora, Jihar Legas ta kama da wuta.

INEC na shirin fara zabe ta intanet a 2021

INEC za ta ci gaba da yi wa masu zabe rajista a watannin farkon shekarar 2021.

Yadda ’yan kwana-kwana suka ceto mutum 132 a Kano

Mutum takwas sun mutu a jihar, inda rashin iya amfani da tukunyar gas ke haddasa gobara