Zulum ya dauki nauyin karatun marayun da Civilian JTF suka bari
A 2022 za a fara daukar nauyin karatun marayun ’yan sa-kai a yaki da ta’addnci tare da tallafa wa iyayensu a Jihar Borno
Kananan Labarai
A 2022 za a fara daukar nauyin karatun marayun ’yan sa-kai a yaki da ta’addnci tare da tallafa wa iyayensu a Jihar Borno
Gwamnatin ta ce za ta samar da motocin bas gida biyu domin jigilar mutane tsakanin garuruwan.
Buhari ya nuna damuwarsa matuka kan faruwar hatsarin jirgin ruwan.
Matashin ya gamu da ajalinsa a wani hatsarin mota da ya rutsa da shi.
Matar da hada baki wasu wajen sace yaron mai shekara uku a duniya.