Matsalar tsaro ba ta damu manyan Arewa ba —#SecureNorth
#SecureNorth ta zargi shugabannin Arewa da kin ba da muhimmnacin ga matsalar tsaron yankin.
Kananan Labarai
#SecureNorth ta zargi shugabannin Arewa da kin ba da muhimmnacin ga matsalar tsaron yankin.
PDP ta ce bashin biliya $2.1 da Buhari zai karbo daga Brazil zai kassara Najeriya
Hukumar fanshon sojoji ta ce zaftare N27bn a kasafinta 2021 zai yi wa tsoffin sojojin babbar illa.
Hukumar KAROTA za ta dauki karin jami’ai da za ta tura zuwa sabbin masarautun Jihar Kano.
ASUU ta ce idan gwamanti ta biya ’ya’yanta albashin da suke bin ta bashi ta za ta janye yajin aiki