Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Jigawa ya gabatar da kasafin kudi na 2021

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa a ranar Laraba ya gabatar da kasafin kudin 2021 na naira biliyan 156 ga majalisar dokokin jihar domin

Tambuwal ya aza harsashin masana’antar takin zamani a Sakkwato

Masana’antar za ta rika samar da metric tonne 200,000 na takin zamani

‘Ciyar da daliban Kano kan lakume N4bn duk shekara’

Gwamnatin jihar Kano ta ce tana kashe zunzurutun kudi har Naira Biliyan hudu wajen ciyar da daliban jihar duk shekara.

Kotu ta tsare magidanci saboda gutsire yatsun matarsa ta hanyar cizo

Wata kotun majistare dake zamanta a Gwagwalada a Babban Birnin Tarayya Abuja ta ba da umarnin tsare wani bakanike,

’Yan sanda sun bindige dan fashi a Katsina

’Yan Sanda a Jihar Katsina sun kashe wani dan fashi yayin wata arangama a kan babban titin Bakori zuwa Kabomo ranar Talata. Jami’an ’yan sandan a yank